Hotunan bikin zagayowar ranar haihuwar Buhari
Hotunan bikin zagayowar ranar haihuwar Buhari da video 2018
Shugaba Buhari ya yi bikin cika shekara 76 a duniya ranar Litinin
Manyan jami'an fadar shugaban kasa da hadiman shugaban kasar na cikin wadanda suka taya shi murna
Shugaban ya yi godiya ga Allah da ya sa ya shekara 76 a duniya
No comments