Sanin kanku ne dole sai bayan 60 days zaka iya chanja sunan ka wani
Sanin kanku ne dole sai bayan 60 days zaka iya chanja sunan ka wani lokacin ma in facebook naka yasamu matsala su hanaka chanja suna
Bugu da kari sannan kuma yanxu wata matsala ta kunno kai musan man Yen arewa masu amfani da shafin facebook wanda xaka ga kana cikin amfani da facebook account din ka lafiya lau.,
sai a wayi gari kaga ansanja maka photo da suna zuwa na wani qaton arne
hakan na faruwa ne sanadin karancin tsaron da facebook account din ku ke fama dashi domin kuwa wasu bata garine yen dadi DANDATSANCI suke Hacked
na account din ku daga bisani su chanja muku abubuwan ku ko su bata
insha Allah inanan xanyi post na yadda xaku kare facebook din ku daga sharrin wadan nan mutane
idan har ka kasance kana fama da daya daga cikin wadan nan matsalolin dana xano su
to karka damu domin yanxu ne xanyi muku bayani dan gyara abinku da kanku
yanzu insha Allah zaka iya chanja sunan ka a kullum ta hanyar reporting
Da farko dole ne ya kasance kana da ID CARD ko katin Zave kowani iri idan kuma baka dasu sai kashiga nam kaje kahada ID CARD me irin sunan da kake so ka chanja
Shiga Nan Domin Kirkirar Id Card
in kahada kayi download sai kashiga link din nam mafi sauki Domin Chaja Sunan
Shiga Nan
Zakaga
=== >> (new first name) sai kasa sunan ka
=== >>(New midle name option) sai kasa second name naka
=== >>(new Last name) sai kasa last neme naka
Misali
1 (new first name) Nafiu
2 (New midle name option) Kg
3 (new Last name) Nafiu
Fullname: Nafiu Kg Nafiu
Sai kashiga (reason for this change)) sai ka za6i (legal change name)
Sai kaje chan kasa zakaga inda zakayi uploading na ID CARD din sai kayi sending sai kajira bayan 15hours insha Allah zasu chanja maka sunan ka yadda kake so
kayi share wannan posted din domin wasu sukaru

No comments