Barkan ku da sake kasan cewa tare da wannan shafi nawa

zanyi muku cikakken bayani ne akan hanyar da akebi a samu kyautar
1.5gb
A kowani irin layi na Etisalat wanda yanzu suka koma 9mobile
Ga Yadda Tsarin samun kyautar yake
Suna bada wannan kyautar ne ga duk kannin wanda ya sayi sabuwar ANDROID Ko wace iri
akwai wani secret way da ba kowane ya san da ita ba domin kuwa duk kanin wanda yasan ya tava siyan sabuwar android

kuma be yarda kwalin wayar ba to ka dauko sa yanxu sai ka karanta wannan darasin nawa
Domin samun naka kyautar
Sai ka dauko kwalin wayar ka bude ka duba cikin kwalin zaka ga wani dan Sticker an rubuta wasu Number, s an rubuta
=== >>PIN+++++++++++
idan wayar ka TECNO ce xaka ga an rubuta PIN FOR TECNO
haka idan Itel,Gionee,infinix, da sauran su
Number guda 15 zaku gansu
Sai ku copy
Ku danna dial *8186*PIN NUMBER#
Insha Allah zaku ga sun baku kyautar
Idan kuma suka maka
You are not eligible for this offer
To
Baka cancanta ba
Amma kwai wata hanya da za, a iya bi ka samu
Kawai ka kirani ta
[ 08139146831]
Ko ka copy PIN na wayar sai ka turo min msg
da PIN number da suka ki baka tare da sunan wayar da ka gwada beba insha Allah zan taimaka.
Idan kuma kai baka da kwalin amma wani abokin ka nada shi kuma kana so ka samu
Zaka iya amsar kwalin ka cire IMEI kwalin kai Tweak sai kai dial na *8186*PIN NUMBER#

No comments