Header Ads

Jama,a barkan ku Da wannan lokaci

Jama,a barkan ku Da wannan lokaci
barkan ku da sake Saduwa da wannan Shafi Namu mai suna



wanan Shafi Namu A Yau Yana Dauke Muku Da wata Hanya mai Matukar Amfani Ga Masu Rike Wayoyi
Sannan Wannan Shafi Yau Zatayi muku Bayani Ne Akan


HANYOYIN DA ZAKUBI DOMIN GANO INDA WAYAR KU TAKE


Yayin Da Aka Sace kota Bata ko kuma ka manta inda ka.aje wayar


Sannan Wanan Bayani Da Zamuyi Zamuyi Ne Akan ANDROID

Sanin kanku ne sauda Yawa Mutum Yakan Rasa Wayarsa Ta Hanyar Sacewa ko kuma ta Fadi ko manta Inda Ka Aje


sai kaga Yana Ta Faman Nema Idanma Sace Wayar Akayi ko kuma Fadi To Mafi Yawanci Lokuci Shida Ganin Wannan Wayar Har Abada


Wasu lokutan Kuma Mutum Yakan Saka Wayar Tasa A SILENT Kokuma Ya Manta inda ya Aje Wayar


Kaga Kenan Ko an Kirawo Wayar Baza kaji Tayi Karaba
Domin War ware Muku


Wannan Matsalar, Shafin Nan


Ta Kawo Muku Wasu Hanyoyi ko Kuma ince Matakai Masu Matukar Sauki

Da Zaku Lalubo Inda wayar Ku take koda Kuwa Saceta akai Kuma Koda kuwa Barawon Ya Jefar Da Sim dinka Daya Sato Tare Da Wayar Taka



Kafin Ka iya Gano Inda wayar Ka Take A Dolene kafin wayar ta Bace Koku Ma A lokacin Da Take Wajen Ka Ya Zamto kodai Ace


Kayi amfani Da wani Application wanda Ke AJIYE wasu Bayanai da za A i,ya amfani dasu Domin Gano inda Wayar

Take ko kuma Kayi amfani da wani Tsari Da A Ke Kiransa Da


=== > >DEVICE MANAGER

wanda GOOGLE


Yake Samarwa
Na Musan mam Google Suka fitar Da Wannan Hanya Domin Magance Yawan Sace Sacen Wayoyi


Sannan Fa Dole sai Ya kasan ca Kafin A Sace Wayar Ka Taba Daura Mata
GMAIL

Ga kadan daga Cikin Abubuwan Da

DEVICE MANAGER


Suka Fitar
Misali Wannan hanyar Da suka fitar Sun Hada Da
GANIN LOCATOR DA WAYAR TAKE KODA KUWA BARAWON DAYA SATA WAYAR YA JEFAR DA LAYUKAN DA YA SATA WAYAR TARE DASU


YIN FORMAT NA WAYAR KODA TANA HAMUNSA


KULLE WAYAR TA YADDA BA WANDA YA ISA YAYI AMFANI DA ITA


DOMIN FARA AI WATAR DA WANNAN AIKI


sai ka Aro wayar Abokin Ka amma Ya kasan ce Itama Wayar Da Zakai wannan aiki
Ta kasance Itama ANDROID ce



Sanna Ka Tanadi BROWSER Kamar
CHROME ko FIREPOX ko VIDMATE


sai Ka Shiga wannan Shafi da Daya Daga cikin wadannan Browser dana ce kuTana da
SHIGA NAN


Bayan Shafin Ya Bude Zaka Ga inda Zasu Bukaci Ka Shigar Da

Gmail Account naka
saiKa shigar Da wannan Email Din Na Wayar Da

Aka sace ko Ta Bata
Kayi Submit


Again Zasu ce kasa ( passwd) na wannan email din sai ka shigar

Kayi SUBMIT
Anan Take Zaka Nuna maka
( Taswirar / MAP> na inda wannan wayar da aka sace kota fadi

sanan Akasa Kuma Zaka Ga Abubuwa Kamar

1 = PLAY SOUND


2 = SET UP LOCK& ERASE


Wato amfanin Wannan ( PLAY SOUND) shine Koda kabi Taswirar inda wayar taka take

sai kuma Koda kazo inda wayar take sai ka tarar da mutane sosai a Wajen Kaga Kenan Gane Wanda Ya Saci wayar zai maka wahala

Dan Hakane [ google] suka yi dabara Ta Yadda Kana Danna


(PLAY SOUND} anan take wayar zata kama kara koda kuwa Barawon Yasata A Silent ne
Sai kuma



[ SET UP LOCK & erase]
idan kuma soKake ka kulle wayar Ta Yadda Babu Wanda Zai i,ya bude Ta sai kaiDa kasai ta wanna Lock din sai ka Shiga Wannan


[ SET UP LOCK & erase
shikuma

( ERASE) wato idan kuma kana sone kayi [ FORMAT ] na wayar ta


yadda komai da koma na wayar zai goge sai ka shiga nan


INAN FATA KUN FAHIMTA

Kayi Share wannan darasi pls domin wasu sukaranta su amfana

No comments

Powered by Blogger.